Mai Sona
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Mai Sona - Garzali Miko
...
me sona kece wacce nake ra'a yi in kina gefe na banson naga mun rabu ahh me sona kaine wanda nake ra'ayi in kana gefe na banson naga mun rabu ahhhh me sona kece wacce nake ra'a yi in kina gefe na banson naga mun rabu ahh ahh beat.... me sona kece mai sa mini karsashi zancen bebe ma wannan sam babu shi maso yi na gaskiya ba'a nisa da shi mai kuskure a kauna shi ke bada shi a fage na so na dauna yau ko mun gamu ahh ahh mun gamu ehhhh zance na gaskiya ka zam min mallaki tafiyar mu ni dakai ba tasa min haki rayuwa dani da kai tuni ta zammin jiki kullum ina maraba da kai dan arziki haduwar mu ni da kai kaga jini ya gamu ahh ahh ya gamu kin zam farin gani a ido na ba gizo rana nake jira nasan kuma zata zo dagi na da naki sunyo dandazo duk tanadi na sanna da ki kai in kinzo rananr farin ciki na maso baya bu ahh ahh baya bu ehhhh ranar nake jira ta zamo babban aji don nayi nisa a kauna sam bana ji yau na fahimci kaine ke ban agaji sauke kayan da ke kaina dan na gaji nayo zaman jira dukda de mun gamu ahh ahh mun gamu
Similar Songs
More from Garzali Miko
Listen to Garzali Miko Mai Sona MP3 song. Mai Sona song from album Mai Sona is released in 2021. The duration of song is 00:03:32. The song is sung by Garzali Miko.
Related Tags: Mai Sona, Mai Sona song, Mai Sona MP3 song, Mai Sona MP3, download Mai Sona song, Mai Sona song, Mai Sona Mai Sona song, Mai Sona song by Garzali Miko, Mai Sona song download, download Mai Sona MP3 song
Comments (21)
New Comments(21)
victorjohn12
RAKIBou. Muhammad Muhammad
[0x1f653][0x1f653][0x1f653][0x1f653][0x1f653]
Saleh kingb1dm2
merci
abashe 4z10
Nigeria Kd city
precious olamide2hw7u
i really love this song walahi, is this song i eveb use in cutural for hausa
Meerahbr4l1
Nice
Rashyida
i love this song
Mohamed Hounkanrin
niger[0x1f641][0x1f641]
Hadja Dadi
[0x1f618][0x1f618]
nice and sweet