BARAUNIYA
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Barauniya
Kin sace mun zuciya ta
An gwaggwara a gwarimpa an maimaita a maitama an jigjigga a jigawa an zazzare a zaria
Zinariya - in ba ke ba na fasa
Son ki ya shishiga jijiya kamar wani tatsuniya a jefa ni a rijiya idan na miki kishiya
Ai to buri na ne na tsufa da ke a nan gefe na aaa
Guntu sai guntuwa dogo sai doguwa ni kuma sai ke daya ni sai ke daya
Sahibar ruhi na
Yarinya ban kauna
Tintini na dena yawon banza
Tun kika sace zuciya ta aaa
see lyrics >>
Similar Songs
More from Morell
Listen to Morell BARAUNIYA MP3 song. BARAUNIYA song from album BARAUNIYA is released in 2024. The duration of song is 00:03:12. The song is sung by Morell.
Related Tags: BARAUNIYA, BARAUNIYA song, BARAUNIYA MP3 song, BARAUNIYA MP3, download BARAUNIYA song, BARAUNIYA song, BARAUNIYA BARAUNIYA song, BARAUNIYA song by Morell, BARAUNIYA song download, download BARAUNIYA MP3 song
Comments (3)
New Comments(3)
170909594
sa'eed dabian
So sweet ❤❤
Natata_
the vocals [0x1f629][0x1f629]
my niggar