
BARAUNIYA Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Barauniya
Kin sace mun zuciya ta
An gwaggwara a gwarimpa an maimaita a maitama an jigjigga a jigawa an zazzare a zaria
Zinariya - in ba ke ba na fasa
Son ki ya shishiga jijiya kamar wani tatsuniya a jefa ni a rijiya idan na miki kishiya
Ai to buri na ne na tsufa da ke a nan gefe na aaa
Guntu sai guntuwa dogo sai doguwa ni kuma sai ke daya ni sai ke daya
Sahibar ruhi na
Yarinya ban kauna
Tintini na dena yawon banza
Tun kika sace zuciya ta aaa
Ke kin San I'm loving you totally
You've got a hold on me
This is all I need to know ..
If I wasn't famous would you love me
In banda ko sisi would you love me
If the rings ain't diamonds would you love me
If my jokes ain't funny would you love me
Yeah na tuna na tuna
Randa na fara ganinta
Sako aka bata ta kawo mun
Sai ta turo message a insta
Ni kuma ban tashi gani ba sai da ta turo wace ta aiko ta
Sai aka tura mata number
Da ta kira ni na dauka
Matsifa Tun kamin mu gaisa wai musa why you acting like this
Na tura make message tintini amma kayi kaman baka gani bako
Na fara bayani sai ta pashe da dariya wait my hausa is funny to her
Na ce eh toh ai na maiduguri ne
But I could tell that she's really loving it uh
Talking and flirting then we started something we had to complete
And when she said she'd be happy to meet
She pulled in her pajamas and shit
Nan take ta fara kira na besty
Ta ce you funny you best be one of the good ones dan ni
Na gaji da heartbreak how much pain can a heart take
Please keep it real for my sake
Na ce kin hadu da haske
Tintini na dena yawon banza
Tun kika sace zuciya ta aaa
Ke kin San I'm loving you totally
You've got a hold on me
This is all I need to know ..
If I wasn't famous would you love me
In banda ko sisi would you love me
If the rings ain't diamonds would you love me
If my jokes ain't funny would you love me