
North for North Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2021
Lyrics
North for North - Rapkheengx
...
Who be that!
Rapkheengx Sarki (Manaaa)
Yoh!
Brotherly Entertainment!
Ina da ke
Babu macen da zan kalla
Ko ko macen da zan aura
Kece ni zan aura aah aaah
Idan kika bar ni ayau ya zanyi da raina neh
Dan ba macen da zan aura aah
Kece cikin raina aah aaahn
Zanso kizamo mata ta
Muyi aure ni da keh mata ta
Zo kizauna cikin zuciya ta
Zansa kizamo yar gata aah aaahn
Kizamo mata ta
Muyi aure ni da keh mata ta
Zo kizauna cikin zuciya ta
Zansa kizamo yar gata aah aaah
Kizamo
Zanso Kizamo
Aah aaah aaaahn
Kizamo
Zanso Kizamo
Aah aaah aaaahn
Kyawun fuskarki nake buqata
Dakeh a'rayuwa komai ban buqata
Ga maqiya na, Mahassada na
Ba sa san ganinmu cikin zaman lamaa na
Bazan daina Indaina fada bah
Keh kadai ce nidai zan aura aah aaahn
Babu wata sai keh eeh
Zanso kizamo mata ta
Muyi aure ni dakeh mata ta
Zo kizauna cikin zuciya ta
Zansa kizamo yar gata aah aaahn
Kizamo mata ta
Muyi aure ni dakeh yanmata
Zo kizauna cikin zuciya ta
Zansa kizamo yar gata aah aaahn
Kizamo
Zanso Kizamo
Aah aaah aaahn
Kizamo
Zanso Kizamo
Aah aaah aaaahn
Who be that!
Brotherly Entertainment
Rapkheengx Sarki