
Sarauniya Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Sarauniya - Rapkheengx
...
Who be that!
Rapkheengx Sarki
Brotherly
(I gats you baby boo)
Sarauniya ta
Sanki yabi jini na har jijiya ah
Na waiwaya ko ina keh nagani masoyiya ah
Abar kauna ta, mai maqullin zuciya
Eh, aha
Ina sanki baby
Kaunarki yabi jini na
Ni za naso ma baby
Kizo muzauna agu na ahn
Ni za naso oooh
Ni za naso oooh muyi aure eh
Ina sanki baby (aha)
Kaunarki yabi jini na (Aha)
Ni za naso ma baby (Aha)
Kizo muzauna agu na ahn
Da za naso oooh
Da za naso oooh muyi aure eh
Sarauniya
Sarauniya ta ah
Sarauniya
Sarauniya ta ah
Sarauniya
Sarauniya ta aahn
Baby keh kadai keh sani jin shauqi
Soyayyan mu na sa mutane mamaki
Cikin dare kullum dakeh nakeh mafarki
Baby zo muyi aure muzauna a daki aii
When am vibing with you
You keep my heart auto focus on you
Steady feeling my heart beating for you
Boiling for you, Beating for you eh
Gata fara kyakkyawa
Zuciya keh naba wa
Kizamo sarauniya ni bawa
Eh, ni bawa
Gata fara kyakkyawa
Zuciya keh naba wa eh
Sarauniya
Sarauniya ta ah
Sarauniya
Sarauniya ta ah
Sarauniya
Sarauniya ta aahn
Aha
Eh kituna (Ina sanki)
Kituna (Ina sanki)
Kituna (Ina sanki)
Kituna (Ina sanki)
Kituna (Ina sanki)
Kituna (Ina sanki)
Kituna (Ina sanki)
Kituna (Ina sanki)
Aha-aha
Aha-aha-aha
Aha-aha
Aha-aha-aha (Ina sanki)
Aha-aha
Aha-aha-aha
Oho-oho
Oho-oho-oho
Ina sanki baby
Kaunarki yabi jini na
Ni za naso ma baby
Kizo muzauna agu na ahn
Ni za naso oooh
Ni za naso oooh muyi aure eh
Ina sanki baby (Aha)
Kaunarki yabi jini na (Aha)
Ni za naso ma baby (Aha)
Kizo muzauna agu na ahn
Da za naso oooh
Da za naso oooh muyi aure eh