
Aure Lyrics
- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Aure - Rapkheengx
...
Who be that!
Rapkheengx sarkiii
Abi you want make I come
Your house tonight
Make i come pay your dowry
Koh yau kike so
Sai ayi biki tonight
Zana kawo sadaki
Oh baby zo kizo
Muyi aure sai
Muzauna tare ni da ke
Auren sunnah zamuyi eh
Oh baby zo kizo
Muyi aure sai
Muzauna tare ni da ke
Auren sunnah zamuyi
Eh aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure
Eh aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure
Bansan ganinki da
Kowa akusa da keh
Shiyasa nazo neman aurenki
Oh baby zo kizo
Muyi aure sai
Muzauna tare ni da ke
Auren sunnah zamuyi eh
Oh baby zo kizo
Muyi aure sai
Muzauna tare ni da ke
Auren sunnah zamuyi
Baby karki barni lonely
Zan hau-kace
Komai, zanyi
Inhar zaki so ni
Baby dasanki
Nake numfashi
Har abada bana yin fashi
Koh amai kikayi
Bana yin kyashi
Zuciya kika
Chake kaman mashi
Habiba uh-uh-uh
Sanki ni nake
Sanki ya mamaye zuciya
Za naso ki aureni
Oh baby zo kizo
Muyi aure sai
Muzauna tare ni da ke
Auren sunnah zamuyi eh
Oh baby zo kizo
Muyi aure sai
Muzauna tare ni da ke
Auren sunnah zamuyi
Eh aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure
Eh aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure
Auren sunnah aure