Aure Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2017
Lyrics
Aure - Morell
...
intro
yaya na zo na gan kanwarka
ya ce 'dan gata shigo da takalmanka
'ai ganin ka gidan mu ni ko nayi murna
bara akira habiba dai tazo mu dan tautauna
'ai anso tayi auren dole
‘ita kuma tace sai da kai dole
maza ka je ka kawo goron gidana
maza ka je ka kawo goron gidana
yarinya zo mu je
aure da ni da ke
tunda allah ya ba ni ke
girl i go marry you today, today
yarinya zo mu je
allah ya ba ni ke
aure da ni da ke
allah ne ya had aba mai rabawa
aiye nanaye aure a dinga yabawa
ai ni godiya na ke
a jihar soyayya nan mu ke
duk matan duniya kin buge
sarauniya da lullubi
kuma ga goshin walkiya ta ke
for the rain i’ll be your umbrella, umbrella
ela, ela
o yarinya zo matso kusa give me love
o yarinya zo kusa i go give you love
yarinya zo matso kusa give me love
yarinya zo kusa i go give you love
yarinya zo mu je
aure da ni da ke
tunda allah ya ba ni ke
girl i go marry you today, today
yarinya zo mu je
allah ya bani ke
aure da ni da ke
zo muje
kai
kai kai
kai
kai kai
kai kai
allah ne ya had aba mai rabawa
allah ne ya had aba mai rabawa
nagode
outro