Rashin Tawakkali ft Hamisu breaker X Auta MG X Abdallah Amdaz X Sadi sidi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2020
Lyrics
Rashin Tawakkali ft Hamisu breaker X Auta MG X Abdallah Amdaz X Sadi sidi - Adam A Zango
...
Ashe daii so yanada
sankulawa kamar shuka da ruwan da ake yayyafawa
Kamar saraki kandoki da dogarawa
Kamar mayaki da takobi a filin daga
Kamar mata masu lalitar daurawa
Kamar ruwa da da mai jirge gun shayarwa
Wallahi somasii fane
Aradu so balaaa ine
Tadau dakona soo na amma garan batawuce kamshi kokon gidan makotaba
Taaa soniba sikeli
Amma baikai ganin idonaba