Arewa na kuka Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2020
Lyrics
Arewa na kuka - Adam A Zango
...
..........
......
......
Baba....
Arewa na kukaye
Wayyo ana zubar da jinin mu.... wayyo
Ana kashe Alumman mu... wayyo
Ana kona dukiyar mu....Baba
Dan Allah aduba mu.....Baba
Dan Allah akare mu.....Baba
Kokarin yadan karu..... Baba
Oooohhh... A tausaya
Hmmm.... A lokacin campaign....damu ake dukkan zance.
A lokacin zabe damu ake layin kwapce..
Alkawarin da kukai.... Na lura yanzu Kun mance
Amfanin mu ya kare....Kuna buga mu kaman ?
Muna cikin yunwa, ku kuma kuna ?
Toh kunci zaben ku, ana kashe mu amma kunyi shuru..
Wani yayi rashin Baba, wani dane wata ko mama..
Dan Allah aduba, taimakon ku muke nema....