Fauqal Muqamati Rmx ft. Marwat Dallatu Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Fauqal Muqamati Rmx ft. Marwat Dallatu - ZAKI DAN YAYA
...
Gatan na duniya
Gatana na lahira
Kaine a can sama
Annabi Kaine a nan kasa
Wazaici basankaba
Allah baiyisheba
Tafi abinka shugaba
Kaina kaki Gaba
Sayyadul hujudi fauqal makamati abin yabo katashe duniya