Ahmad Ali Rmx ft. Marwat Dallatu Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Ahmad Ali Rmx ft. Marwat Dallatu - ZAKI DAN YAYA
...
Ahmad ali abul futuhati labbaika sahibul munajati
Ahmad aliyu abul futuhati labbaika sahibul munajati
Ahmad aliyu abul futuhati labbaika sahibul munajati
Ahmad aliyu abul futuhati labbaika sahibul munaaajati
Zulmin kaliqi na duniya kaine ka yarda nayi kasidiya
cikin limanarka na dan tsaya na raira baitikan futuhiya
kayu salatika ga shugaba annabi mai gidan mu kulliya
sahabihi suna da tarbiya da auliya gidansu na tsaya shehu tijjani sa da barhama abul futuhi babul khairati
ahhhhhh.
Ahmad Ali.....
Ahmad aliyu abul futuhati na yarwa ka gama da duniya
kowa yazo dakai yake zuwa da madadin sirrin ilahiya
kadai nake gani fituhati labbaika ya babul futuhiya
badan dakai ba Ahmadu babumu ya bayyanar kofar hakiikati
ya abul futuhati
ka gama da duniya
Taka a sannu abul futuhati dan fadima baitikan ka na biya
Abin yabo kaunarka ce ciwon jikinmu yan tijjaniya
da gaskiya ka fito futuhati da bayyanarka ka bude duniya
sinadarin sanin ubangiji ina yabanka in daura a mediaaaa
ya abul futuhati
Ahmadu kaaaaa gama......
Babu kamar ka shehi Ahmadu azuciya da baki na rika
futuhi arziki na rayuwa nema muke ka bamu sirrika
kaidi nadan adam da bibiya kaunarka ta sakani tsallaka
mai kinka shehi zaya hallaka
cikin yabanka munka daukaka
farin gani rabo gamai zuwa yabanka bani so nayu latti
Lyrics
Futuhi ka gama da duniya nema take shin a ina kake
ga wanzuwarka ga buyarka nan ba wanda yaza fahimce ina kake
Ahmadu kacika kacika ka kure dapa gurin kaunu zance ya cike saninka sai dai abarwa ubangiji da yay akwai babu futuhati
abul futuhati......
ka gama da duniyaa....
ruwan dareee mai gama duniya wayay kamarka a wannan zamani
fuhuti kai ka ciciba lammuran rijalu sun tsaya tamkar gini
kaiwa uwa kaiwa uba nace kayiwa baba kayiwa kankani
wazayace bai samu raban kaba indararon rahama makurar sani
ya abul futuhati
ka gama da duniya