Ahmad Ali ft. Abba Jinjina & Abdullahi Fada Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Ahmad Ali ft. Abba Jinjina & Abdullahi Fada - ZAKI DAN YAYA
...
Ahmad Ali Abul futuhati Labbaika Sahibul Munajati × 3
Zulmanni kaliki na duniya ka yarda nai kasidiya cikin lumanarka na kan tsaya na rera baitukan futuhiya kayo salatika ga shugaba Annabi Maigidan mu kulli ya sahibiyi suna ta tarbiya