Madugu Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kar asa auto tune, a wanan wakan,
Abar shi raw (raw)
Sarkin kida
I've been grinding too hard since when I was local
I see myself moving global, shooting down shows since I got no portal
Amma yane yaya
Ina ruwan mata da katifa (Nagode)
Baya kamar tipa (Gege)
Waiyo da masifa, lariya in tankada
Dan baba ba rana
Ba kudin da take sauka da sauki
A wurin Adama da kuli mai kunu,
In kasha sai kaji ta da sauki
Waiyo rayuwa in mun haura ba sauka,
In mun samu ba maula
Kare jini, Biri jini to ga fili ga doki yeah yeah
En Yara muka yo dabiya
Da mashuna muka chanja giya
Ga dudu wane kifiya,
Madugu uban tafiya
En Yara muka yo dabiya
Da mashuna muka chanja giya
Ga dudu wane kifiya,
Madugu uban tafiya
Waiyo za ni saka mata kota
Majalisa ta fa karbeta
Daina barci gara ku falka
Bana bari yan adawa
Su ringa isota
Menene ribar jikinki
Zani sosa miki kunun ki
Karami but nine ubanki
Kin jani like highest tension
Ban son daye
Ban son zane
Bani son asaye o
Generator, elevator
Shi muka kunno
Ban son daye
Ban son zane
Bani son asaye o
Generator, elevator
Shi muka kunno
Like dancer zani juya miki abunki
Sha ki kamar wani milky
Mulki na baki abunki
Kina da mickey zai miki liki
Lagirato muka kunno a lowcost
Wakan Hausa make you so lost
Give me your body on solo
Opolo jaja zir kamar zobo
Karashika no dey sleep at night
I don dey pray i don dey press online
Karamin yaro amma karfi ta doki
Am a friend you can call me Aboki
Matan Yola da matan Kaduna
In nazo dole za'a ban rabona
An chika randa, an chika randa
Abani moda na sha ruwa
In baka da chanji karka bita
Zata zuba maka yawa
Balle ka kama hotel, In ka zagayo
Gida a jika maka gaya mmm
I no dey fear i no send nobody (Okay)
Mmm I do dey gbadu no body
Rana ta fito, Jama'a a share
Fili sai ayo mana gasa
En yara muka yo dabiya
Da mashuna muka chanja giya
Ga dudu wane kifiya,
Madugu uban tafiya
En yayra muka yo dabiya
Da mashuna muka chanja giya
Ga dudu wane kifiya,
Madugu uban tafiya
Bani fitila in haska
Akwai duhu kar in je in kopsa
(Nace su waye a can? )
Msd Sarkin kida da Mickey de Viper
Eh yeah yeah Haba Yar Indo
A yau kika dame wata wando
Ki amince zaki go down low
I go fight for you like a commando
Aiya aaa, ja baya, mun shigo aja baya
Aja baya akwai wasa aja baya
En yara muka yo dabiya
Da mashuna muka chanja giya
Ga dudu wane kifiya,
Madugu uban tafiya
En yayra muka yo dabiya
Da mashuna muka chanja giya
Ga dudu wane kifiya,
Madugu uban tafiya
En yayra muka yo dabiya
Da mashuna muka chanja giya
Ga dudu wane kifiya,
Madugu uban tafiya
Sarkin kida, Simple