Lam Domen Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Mixterror
Sarkin kida simple
muje mana haha
(MSD on the beat)
Kam doso Sama seh ntang wari
Ko nbaso nonga ndombu lami
Ao mandoni Ao mandoni e tem nunni
Ao mandoni ye Ao mandoni eh
Pilang kut ogso Amma nemi ko ogso
A yam Ogi Ogsu wonumante
Oyoyo Oyoyo in bari wa in bari
Msd komi
Kwana biyu na yi shuru na shigo da boris
Na daga waka ko ina gaba ko baya
ba ruwan ka dan uwa kama gabanka
Rayuwa gudu take wasu da Toyota
Wasu kuma dai da Honda
Lamarin rayuwa daban take kowa
Da nasa no go dey wonder
Waya gani ya bari ( Babu)
Ko waya gani ya taba (Babu)
Waya gani ya fada (Babu)
Muyi rayuwa banda fada
Msd dan Kojoli unguwan Yaji aka samoni
Ban wuyan gani amma in ba harka karma ka neme ni
Eh akwai wasu gayu sun taba tare ni dan za su mareni
uhmm ban taba wuta ba
ban taba wuta ba toh karma ta kone ni
Aiyaa ai ya Aiya aiya aiyaa oho hoo oho ho oho ho oho
Aiyaa ai ya Aiya aiya aiyaa oho hoo oho ho oho ho oho
Tun ina Yaro mamana tace murya na daya dana tsun su
Amma ban iya rikewa in babu chanji kun ga ni ban da hutu
Umm Nima ban tsaya ba (Rigitib)
Tafiya nake fa (Rikitib)
Any small matter na (Rikitib)
Let me tie my bandana (Rikitib Rikitib)
Sama seh Sama membu ndombu lami ndombu lami
Sama seh Sama membu ndombu lami ndombu lami
Sama seh Sama membu ndombu lami ndombu lami
Sama seh Sama membu ndombu lami ndombu lami
Da safe ake nema in karya ne tambe Zakara
Kar muje mu yiyo makara
kada tayu ta taka kara
Yes I believe I see the truth
I'm unstoppable I'm unstoppable
Sun so su yiyo mani Garagara
Ni kuma ban son Gara Gara
Ban gani balle na yo razana
Kun san ni bana son rigima
Ni fa na muku fata Allah ba da sa'a
Tunda mun rike Sana'a Allah Sa da Lada
I wuga Iwuga Ah lanso
A I Wuri I wuga Seman so
Eh Gberari mara mu jiksenu ndamu wora
Christmass sengu Mama mabe npamu ben
Lamke o lomukanu Sengdi I ba mu sorukanu
Sabula Tularai amma i beya mu kangru kanu
Asara Asara Allah rabamu da Asara
Asara asara Allah rabamu da Asara
Asara Asara Allah rabamu da Asara
Asara asara Allah rabamu da Asara
In munyi noma mu samu
Anfane mu diba Albarku ta samu
kowa ya more
Asara Asara Allah rabamu da Asara
Asara asara Allah rabamu da Asara
Kunyi zama da budurwa har taje University
Har taje ta gama Yi adu'a kar a kwace
Asara Asara Allah rabamu da Asara
Asara asara Allah rabamu da Asara
Kuna zama da gaye kawai dan
bai da chanji gashi kin zo kin barshi
Yanzu yana ada aiki
Asara Asara Allah rabamu da Asara
Asara asara Allah rabamu da Asara
Munyi kokari kulayomi Allah
Ka bamu namu Mai nema na da samu
Allah ka bamu namu
Asara Asara Allah rabamu da Asara
Asara asara Allah rabamu da Asara