
Karfina ft. kaestrings Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2023
Lyrics
Ga ni Nan, da nauyin kaya
Ya mai taimako ga ni na zo
Ga ni Nan, da nauyin zuciya
Ya Mai rahama ga ni na zo
Ni na San ba zan iyaba
Ni kadai ban isa ba
Na gwada ba zan kara ba
Uba Mai alheri ga ni na zo
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Ga ni nan zuciyata a bude
Ya mai rahama gani na zo
Ga ni nan, Yi abi'n da kake so
Ya mai alheri ga ni na zo
Ni na San, ba zan iyaba
Ni kadai, ban zan isa ba
Na gwada ba zan kara ba
Uba Mai alheri ga ni na zo
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Karfina ya kasa
Baba rike hanu na
Rike hanu na
Rike hanu na
Rike hanu na
Ya Yesu
Karfina na ya kasa
Baba rike hanuna
Kwazo na ya kasa, wayo na ya kasa
Baba rike hanuna