![Komai Lokaci](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/07/20/3d19f8119e4d464d9b866825a9143aba_464_464.jpg)
Komai Lokaci
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Ay kxxd o
Yeah
Touchdown
Komai lokaci muna jiran namu
Rike naka muma Allah zaya bamu
In ya amsa babu me hana mu samu
Ya Allah gamu gareka ya wahabu
Da an cucemu Allah ka saka mana
Yanzunma in zasuyi ya Allah ka hana
Bukatu sun taru Allah ka amsa mana
Allah ka hore kai! zamu ja magana
see lyrics >>Similar Songs
More from Kxxd
Listen to Kxxd Komai Lokaci MP3 song. Komai Lokaci song from album Komai Lokaci is released in 2024. The duration of song is 00:03:24. The song is sung by Kxxd.
Related Tags: Komai Lokaci, Komai Lokaci song, Komai Lokaci MP3 song, Komai Lokaci MP3, download Komai Lokaci song, Komai Lokaci song, Komai Lokaci Komai Lokaci song, Komai Lokaci song by Kxxd, Komai Lokaci song download, download Komai Lokaci MP3 song
Comments (6)
New Comments(6)
Earnest Philip
Earnest Philip
nice song . i give it to you
Mansur47
Allah yakara basira
ahamedabdullahi
amma wanna waqar babu ita a auode mak
ahamedabdullahi
allah yaqara basira ammen
abbasukala
first comment kxxd Allah yakara basira❤️
in ya amsa babu me hanamu samu i love this part