![Komai Lokaci](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/07/20/3d19f8119e4d464d9b866825a9143aba_464_464.jpg)
Komai Lokaci Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Ay kxxd o
Yeah
Touchdown
Komai lokaci muna jiran namu
Rike naka muma Allah zaya bamu
In ya amsa babu me hana mu samu
Ya Allah gamu gareka ya wahabu
Da an cucemu Allah ka saka mana
Yanzunma in zasuyi ya Allah ka hana
Bukatu sun taru Allah ka amsa mana
Allah ka hore kai! zamu ja magana
Lokaci
Komai lokaci ne
Lokaci
Komai Lokaci ne
Hanyar da muka wuce dole za'a bi
Yanda muka dafa dole haka za'a ci
Karfina ya kawo nima ynz nai bala'i
Gabansu na fadi da sun ganmu sai salati
Adduar uwa ita ke aiki wallahi
Dole bayanmu zasu koma subi layi
Ban fada da kowa amma inata bala'i
Ko ba masallaci ba da sun ganmu sai salati
Ja da ikon Allah ba dalili
Allah ya nufa dole za'a jini
Zanenga an yishi tun a ranar gini
A tafiye na kwana a hanya na yini
Komai lokaci muna jiran namu
Rike naka muma Allah zaya bamu
In ya amsa babu me hana mu samu
Ya Allah gamu gareka Ya wahabu
Da an cucemu Allah ka saka mana
Yanzunma in zasuyi ya Allah ka hana
Bukatu sun taru Allah ka amsa mana
Allah ka hore kai! zamu ja magana
Lokaci
Komai lokaci ne
Lokaci
Komai Lokaci ne
Zasu ga bayana a sanda na sha gabansu
Mun koh sha rana dole suci kanoyansu
Hagun da damana suna nan ai zamu gansu
Nidai fatana en gulma Allah jada ransu
Ja da ikon Allah ba dalili
Allah ya nufa dole za'a jini
Zanenga an yishi tun a ranar gini
A tafiye na kwana a hanya na yini
Komai lokaci muna jiran namu
Rike naka muma Allah zaya bamu
In ya amsa babu me hana mu samu
Ya Allah gamu gareka ya wahabu
Da an cucemu Allah ka saka mana
Yanzunma in zasuyi ya Allah ka hana
Bukatu sun taru Allah ka amsa mana
Allah ka hore kai! zamu ja magana
Lokaci
Komai lokaci ne
Lokaci
Komai lokaci ne