Hadaya Ta Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2022
Lyrics
Hadaya Ta - Eljoe
...
ka tsarkake rayuwa ta
ka malake rayuwa ta
na Bude zuciya ta
ka malake rayuwa ta
ruhu Mai tsarki sai ka jawo ni
domin zuciya ta haikalin ka
domin zuciya ta haikalin ka
ruhu Mai tsarki ka tsarkake rayuwa ta
ruhu Mai tsarki ka malake rayuwa
ga jiki na ga jiki na
na Mika hadaya
ga jiki na ga jiki na
na Mika hadaya.........
na Mika hadaya.......
ka tsarkake rayuwa ta
ka malake rayuwa ta
na Bude zuciya ta
ka malake rayuwa ta
ruhu Mai tsarki sai ka jawo ni
domin zuciya ta haikalin ka
domin zuciya ta haikalin ka
ruhu Mai tsarki ka tsarkake rayuwa ta
ruhu Mai tsarki ka malake rayuwa ta
ga jiki na ga jiki na,
na Mika hadaya ta
ga jiki na ga jiki
na Mika hadaya ta(2x)
Ina so
in yi zumunta da Kai
Ina so, in Yi zumunta da Kai (10x)
ruhu Mai tsarki ka tsarkake rayuwa ta
ruhu Mai tsarki ka malake rayuwa ta
ka tsarkake rayuwa ta ( ka tsarkake rayuwa ta)
sai ka malake rayuwa ta (ka malake rayuwa ta)
ka tsarkake ka tsarkake (ka tsarkake rayuwa ta)
sai ka malake ka malake (ka malake rayuwa ta)
yau (ga jiki na)
yau (ga jiki na)
na Mika (na Mika hadaya ta)