![Gamzaki](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/06/30/5298869c453d46f9a1d50bb7767e32a6_464_464.jpg)
Gamzaki Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2022
Lyrics
Rai na zaya Zama a banza inna
rayu nikadai a wanar yaki....(2x)
A wanar yaki Kaine dutsen ceto na
Kaine wurin buya ta... Ohooo (2x)
CHORUS
Gamzaki a yakin nan Kaine
jagoran mu Kaine takobin mu masunbi ka
(Kaine jagoran mu masun bi)2x
INTERLUDE
VERSE 2
Kaman yadda duwatsu suka kewaye
urushalima
Hakanan ubangiji Yana kewaye mu .. (2x)
Har'abada Kaine dutsen ceto na
Kai wurin buyata..oohh
"Har'abada Kaine ne dutsen sihiyona
kaine nassara ta...
Har'abada..... Repeat
BRIDGE
Ooohhh Oohhh Back to chorus