
Daga Sama Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2022
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Daga Sama - Ricqy Ultra
...
Intro
Yeah
Money Over Famous
You know what to do
Hit it back now
Guess who we have here
Mic check 1, 2, 1, 2
Mahakurci Mawadaci
VERSE 1
Turn the mic on
For the icon
Blare the horns
I'll wrap you like a python
I'm here to siphon you
Better ride on
Time to shun these xiggers now, move on
I'm on my element
I'm going viral
Stepping to the music scene now with an apron
Time to cook tasty meals for my matron
About to be a big brother winner like Laycon
E don tey wey I dey spit viper
I go wipe away your sorrow wiper
Gather here if you wan discuss my matter
Breeze go blow, your enemies go scatter
I dey make dem shake their heads exciter
If you knock my door, wait till I say enta
To fight lion, you need to be a fighter
If your light off, oya make u find lighter
PRE CHORUS
Wai shiru suke taji babu sauti
Ga mu nan zuwa muke da sabon sauti
Tambaya ake ina muke ta samun baiti
Hiphop is back
Hiphop is back
Wai shiru suke ta ji babu sauti
Ga mu nan zuwa muke da sabon sauti
Tambaya ake ina muke ta samun baiti
Hiphop is back
Hiphop is back
CHORUS
(Daga sama)
Inspiration ke zuwa mana
(Daga Sama)
Ko wanka muke ko ba haya
(Daga Sama)
Ko barci muke, ko mafarki, dole ne mu zazzago su kan microphone
(Daga sama)
Zuzubowa suke
(Daga Sama)
Kwararowa suke
(Daga Sama)
Na ce daga sama
(Daga Sama)
VERSE2
Kuna mic 1 2 3 mu fara checking
Mun paso gari, to zamu soma check-in
Fans jira suke mu fara mic checking
Pick 2, Warning, Last card, Check up
Aisha da Fati suna da zafi
Sun dauko kaya bayan booth masu zafi
Dako nake ku doran kaya masu zafi
Har Agadez zan dakon kayan masu zafi
Wuta muke, zuwa suke da yan Kwana-kwana
Janyo kujera ka zauna mu yi shi dalla dalla
Share nairan nan ka miko mini Dala dala
Mu je Sakwato mu ce (Awo Walla)
Qupic on the beat babu karya
simple touch on the mix babu karya
Qry Music is the name babu karya
Reppin Hip-hop to the max babu karya
PRE CHORUS
Wai shiru suke taji babu sauti
Ga mu nan zuwa muke da sabon sauti
Tambaya ake ina muke ta samun baiti
Hiphop is back
Hiphop is back
Wai shiru suke ta ji babu sauti
Ga mu nan zuwa muke da sabon sauti
Tambaya ake ina muke ta samun baiti
Hipho is back
Hiphop is back
CHORUS
(Daga sama)
Inspiration ke zuwa mana
(Daga Sama)
Ko wanka muke ko ba haya
(Daga Sama)
Ko barci muke, ko mafarki, dole ne mu zazzago su kan microphone
(Daga sama)
Zuzubowa suke
(Daga Sama)
Kwararowa suke
(Daga Sama)
Na ce daga sama
(Daga Sama)