Yesu Na Gode Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2018
Lyrics
Yesu Na Gode - Dr Kambs
...
Ya Yesu na gode
eh eh eh
Uba na duba sama da kasa
naga abubuwan da kayi
na Kuma duba chikin rayuwata
naga alherin ka
Ubangiji Mai Iko
Yesu na gode
Ubangiji Mai Iko
Uba na gode
Godiya ne na kawo
sujada ne na kawo
na kawo a gabanka
Yesu na gode. ... .... (2)
Kaine masoyina
ka share hawaye na
ka bani sabon Rai
ka bani warkaswa
salama da farinciki
Uba na gode (2)
Godiya ne na kawo
sujada ne na kawo
na kawo a gabanka
Yesu na gode. ... .... (2)
I am nothing without you
nothing without you (2)
Godiya ne na kawo
sujada ne na kawo
na kawo a gabanka
Yesu na gode. ... .... (2)