Crime Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2021
Lyrics
Loving you is a crime
That's why I am wanted
(Ooo)
I'm a criminal, I am wanted
We are surrounded
(Ooo)
If you were me and I was you
My baby what are you going to do?
(Do?)
Baby I know you dunno what to do
Sai dai ki tura ni cikin buhu
(Buhu)
Sunzo nema na
Zan bari su kama ni
Amma bazan bari su kama ki ba
Na dau alkawari
Kuma wallahi ba zana saba ba
Are we dating-dating?
Are we relating-lating?
(Mu gudu, mu gudu, mu gudu, ele 'in bele 'in be)
(Da gudu, da gudu, da gudu, ele 'in bele 'in be)
Las las sun kamo ni
Kaman kifi aka tsamo ni (Tsamo ni)
Baby baby runaway
Don't you worry I'll be okay
Eee, naci duka kaman jaki (Ah!)
Eee, dan nace ni ke zan bi
Ah
Zan bari su kama ni
Amma bazan bari su kama ki ba
Na dau alkawari
Kuma wallahi ba zana saba ba
Are we dating-dating?
Are we relating-lating?
(Ki gudu, ki gudu, ki gudu, ele 'in bele 'in be)
(Da gudu, da gudu, da gudu, ele 'in bele 'in be)