Kauna ft. Umar M Shareef Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2024
Lyrics
M Shareefi
It's your boy Feezy
Saboda kinga ina sanki
Kudade na da na ajiye a banki
Wallahi sune suke ranki
Zaki kwashe su kaman kayan wanki eh
Me ya faru da rannan da kika ce ni ne ki ke kauna? (kauna)
Me ya faru da rannan da kika ce da ni zaki zauna? (zauna)
Baki ko fari
Wake daya ke bata gari
Kinsha ina da billion dari
Soyayya da ke, akwai hadari
Ni ba rijiya ba amma tanaso ta yashe ni
Saikace wata mayya tana so ta lashe ni
Saboda kinga ina sanki
Kudade na da na ajiye a banki
Wallahi sune suke ranki
Zaki kwashe su kaman kayan wanki eh
Me ya faru da rannan da kika ce ni ne ki ke kauna? (kauna)
Me ya faru da rannan da kika ce da ni zaki zauna? (zauna)
Domin ke na dau talla
'In an ganni a cemin dan kwali ya ja kula
Nace masu madallah
A karshe ke ko kika sa idanuna sukai kwalla
Wai me na rasa ne?
Daya sa ki ka ki ki so ni domin Allah
Ina da matsala ne?
Ki fada mini zana gyara nace wallah
In ma ta duba ku ganni
Kuganni da kyau banda muni
Na wahala na canza launi
Na hakura da sanki nai maki bye bye