![Shine Asalin kowa](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/12/13/1f217f3c284d4930ade61c2c3f0ac102.jpg)
Shine Asalin kowa Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2020
Lyrics
Shine Asalin kowa - Garzali Miko
...
so shine asalin kowa, yau na yi gamo da farin duba yau gani gaban ki da gagawa mai sona keki ka zama aske. haha, so shine asalin kowa yau nayi gamo da farin duba yau gani gaban ka da gagawa mai sona kai kazamo aske. eya salama agareki ki amsa zaya sakani farin ciki sakon da na zo ni dashi ki amsa ni da ke ba shamaki, ranan wanka ba a kpoye cibi na fada maki, kece mai askaka kalbi na ruyina waya na sai ke, aha komai inzaka fada ka fada ta da kalman daskiya na san zafin so idan ya soki jiki ba juriya karka sa watran a zo gidan mu da sifan dobiya ina mutu kai ne sanadi ba nayin komai sai dan kai, eya, furucin da kika yi sai sanya jiki na ya kasa sukuni kalman mutuwa kika ambata samsam akan a yayi muni in ar mutuwa ta dauki Wace nike so yaya zana yi wanan ranar itace ranar da ba zan iya komai ba sai dai dan ke, in da rai da rabo mai so na kai ne jigo tunda na rakpu da kai wata rana zaka zamo bango mai zurfin nazari a rayuwa shi ke ganewa mai kula da masoyi shine zai dacewa duk abon da kace nayi alkawari bazan saba ba mace mai saba wa miji watarana zasu kacance Yane dambeeeeee