![Hadizatou](https://source.boomplaymusic.com/group2/M1D/16/A8/rBEeqF6DAbeANogWAABgdj47eFA782.jpg)
Hadizatou Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Hadizatou - Garzali Miko
...
sannu farar aniya, sannu farar aniya dan gata,
ehh sannu farar aniya ban da kamar ki cikin duniya nida ke na aminta Hadizatou na taho zo yar auta ta Mata
ehh sannu farar aniya banda kamar ka cikin duniya ni dakai na aminta kaji Garzali kaine hasken rayuwata