Kallo Daya (Remix) ft. Auta mg boy Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kiji enmata
Zan zama sarki gareki in har na zo
Shirin tuni Yayi nisa
Mun daw har ma dake mu keto hazo
Kawna ta kamani
To sa igiya tamkar an dawreni
Yarda ya yarjeni
Cikin tafiyar to sai kin goyani
Daya
Kisani can cikin dayan dayan dayan daya
Kisani can cikin dayan dayan dayan daya
Kisani can cikin dayan dayan dayan daya
Kisani can cikin dayan dayan dayan daya
Kisani can ciki…..
Kallo daya kika sace zuciya masoyiya
Yanzu nan maganar awre akeyi oh gimbiya ta
Dan idan babu ke
Nima babu ni
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake baby oooo
Tayi kwaliya
Tafito tsaf tsaf
Intana tafiya takawarta en das das
Intakalle ni zuciya bugun ras ras
Eh bugun ras ras
Jikinta duk cas cas
Me rabani da ke
Zai raba hanta da jini
Makiya masu yin hating baby zasu gani
Oh oh oh inbaki na bani
Na bani oh baby
Kallo daya kika sace zuciya masoyiya
Yanzu nan maganar awre akeyi oh gimbiya ta
Dan idan babu ke
Nima babu ni
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake baby oooo
(Kallo daya kika sace zuciya masoyiya
Yanzu nan maganar awre akeyi oh gimbiya ta
Dan idan babu ke
Nima babu ni
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake baby oooo)