![Kallo Daya](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/12/16/7712710b8d2f4cfb92f66e58fa20a3bdH3000W3000_464_464.jpg)
Kallo Daya Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Ke kadai nake gani
Inna rasaki bae akwai hatsari
Baby taso ki gani
Soyayyar da nayo miki tanadi
Zo mu zawna
Zo mu sa6a
Kyawun fuskarki bae ya wuce wasa
Zo mu zawna
Zo mu sa6a
Kyawun fuskarki bae ya wuce wasa
Kallo daya kika sace zuciya masoyiya
Yanzu nan maganar awre akeyi oh gimbiya ta
Dan idan babu ke
Nima babu ni
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake baby oooo
Tayi kwaliya
Tafito tsaf tsaf
Intana tafiya takawarta en das das
Intakalle ni zuciya bugun ras ras
Eh bugun ras ras
Jikinta duk cas cas
Me rabani da ke
Zai raba hanta da jini
Makiya masu yin hating baby zasu gani
Oh oh oh inbaki na bani
Na bani oh baby
Kallo daya kika sace zuciya masoyiya
Yanzu nan maganar awre akeyi oh gimbiya ta
Dan idan babu ke
Nima babu ni
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake baby oooo
(Kallo daya kika sace zuciya masoyiya
Yanzu nan maganar awre akeyi oh gimbiya ta
Dan idan babu ke
Nima babu ni
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake
Baby ba hadi
Soyayya dake baby oooo)