
Karuwa Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2025
Lyrics
Karuwa - Uk Boy
...
Din din dinneh yaruda su
.........
Din din dinneh yaruda su
Kudi sasu banki na
Birkila manager nah
Kaina baya key
Na hau mota nai mata key
Bura uba sai ran party nah
Ranar da xanxo da gayu da bouncer na
We go fly to London
Musarara
Nifa tintini na wuche gun
Mahassada nifa bana ta su
Nifa Kudi nake so suyita karuwa
After komai yayi ta faruwa
Insai bunduga insaka ah kuguna
Babe dina ta Sanyo jigida
Nikam Ina gaba Ina sheke aya
In piscop ta kare sai musa jigida
Da masu zagina
Da masu kushe basirana
Da masu cewa waccan baya ji
Mamaki zanbasu
Very soon in Allah ya yarda
Za'a ganni da gida da motana
Inzamo abin fahari ah dangina
....
Allah koro koro
Allah koro karuwa
Inkara en kudadeh
Palmpay suyita karuwa
Wassu su kwashi haushi
Mukuma mukwashi romo
Sun makara Gilli eh
Sun makara Gilli gilli
Allazi ta qaddara mandara
Ilaika qalu tule
Kaji karatun yankan zabo
Dadi zaikasheni eh
Cikina na billi billi
Kannaje na dogara da mulkin
Ahmad tubbunu..(yunwa ta kasheni)
Nafara tin Ina tatata
Family ba Kudi ko alhamdulillah
Haka kawai suke kushen baiwa
Allah nake kaiwa buqata ta
In ban ajjeba baxan daukaba
Kiwon mutun ake ba dabba ba
Ga Kudi me yasa baxan fankaba
Ni dai ah bani lala in rola ta
Haters kuma na basu ra tata
In bebin ka tayimin in kwache ta
In paka ah mota in tsara ta
When I join with her
Sai in canxa ta
Party after fati
Baba dani da talatu da kande
Omo ranar nadau adashi
Star Spain in sasu salati
Wu sato shi
Saura kadan in yaboshi
Yaran ya kwache
Allah ne fah ya cheto shi
Allah neh fa ya Che Che ni
Allah koro koro
Allah koro kasuwa
Inkara en kudade
Palmpay suyita karuwa
Wasu su kwashi haushi
Mukuma mu kwashi romo
Sun makara Gilli eh
Sun makara Gilli gilli
Allazi ta qandara mandara
Ilaika kalu tule
Kaji karatun yankan xabo dadi zaika
Sheni eh
Chikina na billi billi
Kannaje na dogara da mulkin
Baba ahmad tubbunu
Tubbunu tubbunu
Lyrics by Senior man ladanai
(07033732816)