
Kudi Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2024
Lyrics
Kudi - Uk Boy
...
Kili kili kar su karni
Kili kili
Dan yanzu wannan zamanin sai kana dashi za'ayi dakai
Duk wanda ya manta dani
In nayi kudi zan manta dashi
Duk wanda ya zauna dani
Dana yi kudi zan zauna dashi
Allah kayi min arziki
In nayi kudi kar in manta da mum
Allah kayi man lamini
In nayi kudi kar in manta da friend
A rasa wanda zaice okasha
Zo ga wata Ten mil ka gwada
Ka gwada kaima ka habaka
Kullun ya za'ayi in gwada
In dai kudine zan tanada
Ko da ya kai ten mil in gwada
Aunty Fati kar ki kasada
Uk yanzu ya wuce Canda
Ku-ku (eh eh)
Sannunku-ku (eh eh)
Ku-ku (eh eh eh)
Ya akayi ku (eh eh eh
Ku-ku (eh eh)
Sannunku-ku (eh eh)
Ku-ku (eh eh eh)
Ya akayi ku (eh eh eh
Duk wanda ya manta dani
In nayi kudi zan manta dashi
Duk wanda ya zauna dani
Dana yi kudi zan zauna dashi
Allah kayi min arziki
In nayi kudi kar in manta da mum
Allah kayi man lamini
In nayi kudi kar in manta da friend
Ana nan sai ga manager
Rabbana ya daga daraja
Kadan kadan na fara sadaka
Sadaka ce tasa na zama haka
Ni na gane tun can baya
Bani bani is not alkunya
Masu yi basuda tarbiyya
Gaskiya daya babu jayayya
Ni-ni (eh eh)
Na zama gwani ni (eh eh)
Ni-ni (eh eh)
Na zama gwani ni (eh eh)
Ni-ni (eh eh)
Na zama gwani ni (eh eh)
Ni-ni (eh eh)
Na zama gwani ni (eh eh)
Sannunku
Ya akayi ku?
Duk wanda ya manta dani
In nayi kudi zan manta dashi
Duk wanda ya zauna dani
Dana yi kudi zan zauna dashi
Allah kayi min arziki
In nayi kudi kar in manta da mum
Allah kayi man lamini
In nayi kudi kar in manta da friend
If you no you never say nice to me
Muna facing love tun asali
Other girl say me a lindindin
Dan mulki on the mix
Translate to English