
Zuciyata (My Heart) Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2025
Lyrics
I surrender all, my heart, my soul
To You, O Lord, make me whole
No greater love could ever be
Than what You've given, setting me free
Zuciyata na, na mika gareka
Ya Allah, kai ne ubangiji na
Zuciyata na, na mika gareka
Karka bari na tafi ba tare da kai ba
You lead me through the darkest night
You're the strength, You are my light
In You alone, I place my trust
For You are faithful, pure, and just
Zuciyata na, na mika gareka
Ya Allah, kai ne ubangiji na
Zuciyata na, na mika gareka
Karka bari na tafi ba tare da kai ba
Kai ne mai ceton rayuwata
(You are the Savior of my life)
Zuciyata ta na gareka
My heart is for You
Bari mu tafiya tare da kai
Let us walk with You
Zuciyata ta, mai ceto, mai albarka
My heart, Redeemer, Blessed One
Zuciyata na, na mika gareka
Ya Allah, kai ne ubangiji na
Zuciyata na, na mika gareka
Karka bari na tafi ba tare da kai ba
Zuciyata na, ta kasance gareka
My heart, it belongs to You.