![GANGARIYA](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/06/17/7bfca246e4554b5291aea49005b669bd_464_464.jpg)
GANGARIYA Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kaii
Everything Gangariya
Nike Gangariya
Fresh out pes pes Gangariya
Super Dope Gangariya
J Town Mun Gagara
Ga wanka Gangariya
Ga Nike Gangariya
Ga Yanmata kalla kalla
Ga Rolex Gangariya
Agogona Gangariya
All of my guys Bama Fariya
Dan Sun san mun Gagara
Kaii
Da Suna mana Dariya
Harsuna mana Fariya
Waii mu yan wahalla
Ikon Allah yanzu komai Gangariya
Kaii
Everything Gangariya
Nike Gangariya
Fresh out pes pes Gangariya
Super Dope Gangariya
Da suna dariya
Har suna mana Fariya
Sun manta Da Lokacina nima yana zuwa
Bar Ganin ka tara
Baba kiyaye mey nema
Allah Daya baka
Zai bani ni ma
Kaii
Da Suna mana Dariya
Harsuna mana Fariya
Waii mu yan wahalla
Ikon Allah yanzu komai Gangariya 2
Everything Gangariya
Nike Gangariya
Fresh out pes pes Gangariya
Super Dope Gangariya
Takalmina Gangariya
Wankana Gangariya
Waka na Gangariya
S 2 4 Gangariya
Dogon gaye Gangariya
Zuma Gangariya