![JARABA](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/06/17/df7a34b4e67c474280bf024ef805ae6f_464_464.jpg)
JARABA Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kaii Hmm
Akila boi Gatan Arewa
Hmm kaii
haba
Jaraba jaraba jaraba jaraba
Jaraba jaraba jaraba
Dan Allah ku raba
The shody wanna cos cassala
Ehh yee
Kaii toh ku tsaya
Naga kaman zai ja fitina Ehh yee
Haba toh Ga tsaraba
Abin Bayawa kowa daii sai ya taba
Ehh yee
Nache ke jimana
Ke daga ina waii daga chan taraba
Kaii jaraba
Namiji da Damara
Haba kaii jama ah
Kaii Jaraba
Ehh yee
Dan Allah ku raba
Kaii toh Ga tsaraba
Ehh yee
Naga kaman Abin Zai ja Fitina
Jaraba Jaraba Jaraba jaraba jaraba jaraba
Dan Allah ku raba
Dan Allah ku raba Naga kaman Abin Zai ja Fitina
Yanmata Gangariya
Shiga Da kai Ama banda wuya
For my River u go Ambaliya
Kunsan Tuwo aii sai da miya
Komai gangariya
Kaii Jaraba
Ehh yee
Dan Allah ku raba
Kaii toh Ga tsaraba
Ehh yee
Naga kaman Abin Zai ja Fitina
Jaraba Jaraba Jaraba jaraba jaraba jaraba
Dan Allah ku raba
Dan Allah ku raba Naga kaman Abin Zai ja Fitina
Yanmatan Yanzu da san fitina
Daka tabosu Sai Su chanza maka
Da ta gama da kaii ta kira ka Gara
Shafe Shafe Yasa Sun Chanza Kalla
Haba kaii jama ah
Kaii Jaraba
Ehh yee
Dan Allah ku raba
Kaii toh Ga tsaraba
Ehh yee
Naga kaman Abin Zai ja Fitina
Jaraba Jaraba Jaraba jaraba jaraba jaraba
Dan Allah ku raba
Dan Allah ku raba Naga kaman Abin Zai ja Fitina