Meena Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2024
Lyrics
Meena - MrDot DG
...
MrDot DeGeneral Ai Ai Ai Aai Ai Ai
Meena…
Meena…
Meena…
Aww.. Meena
Meena..
Meena..
Zo Zo Mu Saasanta Idan Da Fada Sakanin Ni Da Ke
(Zo Zo Mu Saasanta.. Aha Na Naa )
Soyyana Da Ke Har Yau Ba zanche Ga irinta Ba Aaha
(Sayyana Da Ke , Wei Ga Irinta )
Shi Yesa!
Che Che Kina So Na , Che Che Kina So Na
Zuchiya Ta Naa Fada Soyyan Ni Da Ke Har Abadaaa
Che Che Kina So Na , Che Che Kina So Na
Zuchiya Ta Naa Fada Soyyan Ni Da Ke Har Abadaaa ( MEENA! )
Yaudara Mmai Tafi Chan Ni Da Masoyya Zamu Gamu Mu Raaya Sunna Fa
Far Away Zamu Tafi Chan chikin Jirgin Sama Da Ni Da Meena Mu Moore Yeah
Yaaya zaakuyi da Soyyayana Kan Meena?Zuchiya Ta kaamu Da soyyayan Meena
She Ki Che Darling ( Na’am ) Na Amsa
Wa Yake Son Ya Karbe Ki Hannu Na Yazo Mugobsa
Doomin In Da So, Baabu Wasa
Inna manne Da Faatar Ki Kamar Kaska
( Masoyya , Masoyya Meena
Che Min.. Che Min... Kina So Na )
Shi Yesa..
Che Kina So Na , Che Che Kina So Na ( uhuh )
Zuchiya Ta Naa Fada Soyyan Ni Da Ke Har Abadaaa ( uhuh )
Che Che Kina So Na , Che Che Kina So Na ( uhuh )
Zuchiya Ta Naa Fada Soyyan Ni Da Ke Har Abadaaa ( MEENA ! )
Har, Abadaa
Soyayyan Ni Da Meena
Dudda Faadi Taashi Har Ayau Muna Taare Da Juuna
Sun So Ache Baamunan Taare
Soyayyanmu Yazama Taarihi
Dankon Son Baashi A Baaki
Har Ayau Yana Chikin Zuuchi
…
….
…..
……
Written- 30th September 22
Lyrics By MrDot DG