Sayyada Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2024
Lyrics
Intro
MrDot DeGeneral Ai Ai Aai Ai
Chorus
Soyayya Ta Kaama , Ta Kaama Zuchiyana Ta Aaminta Da Ke
My Obsession Is In Your Love In My Heart There’s No Other , There’s No Other But YOU
Kin Kaama Zuchiyana
Sayyada Nafisa Kar Ki Deeena
Kar Ki Bar Maa Na Waala
A Zaurenki Zaana Saura
Verse
Farkon Raanan Da Na Ganki, Na Ji Baa Ni Da Nasuwa
Sai Da Na Tambayye Sunaki Ki Ka Che Min Nafisa
Zan So Aboota Da Ke , Sonki Nake Ban Fadaa Baa
Allah Yasa Kin Aaminche , 5 5 0 She Ne Last Number
Hook
x4 Baana Mantua Da Wannan Raana
Nache Baabu Mantua Ga Wannan Raana
Verse 2
Daga Wurin Na Faara Zanche
Yanda Nakejin In Baabu Ke , kusa Dani
Che Rayuwa Na Ne Ke
Nakan Ji Sanyi In Baabu Ke Kusa Dani
Muryan Daadi Wa Ne Zuma?, In Na Fada Wei Karin Na Fada
Nakan Ji Daadin Sauti Murya, Sai Ya Min Kamar Tana Kusa
Muryan Daadi Wa Ne Zuma ?, In Na Fada Wei Karin Na Fada
Nakan Ji Daadin Sauti Murya, Sai Ya Min Kamar Kina Kusaa Dani
Hook
x4 Baana Mantua Da Wannan Raana
Baabu Mantua Ga Wannan Raana
Chorus
Soyayya Ta Kaama , Ta Kaama Zuchiyana Ta Aaminta Da Ke
My Obsession Is In Your Love In My Heart There’s No Other , There’s No One But YOU
(x4 Baana Mantua Da Wannan Raana
Baabu Mantua Ga Wannan Raana )