Insha Allah ft. Abdallah Hashim Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Insha allah ft. Abdallah - Mahraz Number 1
...
....
A mana
....
voice of Abuja
......
in sha Allah
hanyoyin mu baza su toshe ba
in sha Allah
jindadi mu bazaya Yanke ba
in sha Allah
baza a gan mu a ruga ba
masha Allah
kuma baza ace bamu huta ba
Aaa
Allah ka kare ni
makiya na karda su kada ni
ko ina za'a je a tafi dani
kada na dau laifin mai kama da ni
award din bana a Kira da ni
duk inda za'a yi show
a ce sai da ni