Zo kiji Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Zo kiji - Mahraz Number 1
...
voice of abj
DJ Abdul nagode
da ganin ki na lissafa
soyyaya sai kin karba
amma sai na ga ina maki magana
kina yanga baki amsa ba
so na kawo ba fada ba
ban yi nauyin da za ki ki dauka ba
Dan na yaba da halinki da kyau ki
ban ga irin ki a hallita ba
sai juyayi nake
soyyayarki Shiga take
ko kimini nisa
zan biki baby
ko a Ina kike
duk wuya zan dake
samun irin ki wuya ya ke
gashi Rana tayi min zafi
ban Inuwan ki na dan fake
sonki bani
zuciyar ki sani
zan ji dadi sosai baby na in kin kula ni
just take a look at me
I know you cant deny me
if you give me this your love
babe no one can take you from me
toh zo maso ki ki zance na
ke zaki share kuka
so nake kiyi min inuwa
a garin soyayya ana rana
baby bani wajen kwana
zan maida ki Mata na
inda masu zuwa gunki
baby dukka kice su koma baya na
duk kin fi su tsari
sabo dake na ke tari
sauran yan matan akai kasuwa
ba na so
ko za'a ban a tsari
domin ke ce ta fari
samun ki ne cikan buri
wa yake kushe ki
yanzun nan
bakin sa ya ja masa mari
I love you baby
and I would never let you go
if you need me baby
am ready to give you more
you can ride on me
and I would like you to take it slow
ni naki ne so my baby dont let me go
zo maso zuciya bani
bana so ki yi nesa dani
Dan Shiga wani irin hali ne baby
idan kika kyale ni
kice kika zo a mafarki na
da ga nan kika ruda ni
so nake idan ance ki fidda mijin aure
sai kice gani
toh zo maso ki ki zance na
ke zaki share kuka
so nake kiyi min inuwa
a garin soyayya ana rana
baby bani wajen kwana
zan maida ki Mata na
inda masu zuwa gunki
baby dukka kice su koma baya na