Rice Vs Tuwo Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2023
Lyrics
Rice Vs Tuwo - Dj AB
...
Rice na tuwo
amma tuwo baya rice
shi yasa da na fito kitchen every body arise
Hi dare you challenge me
just look at you
Mutumin da baya iya komai wai sai da stew
na fi ka kasuwa
ko a gidan biki
kai ko ba a tunawa da kai sai in an ji jiki
Amaryan miyan kuka
ba duka, zan sa ta kuka
You Are Outta Gas Kaman Cooker
pot you like it's snooker
tuwo ka tsufa
masu son Ka tsofaffi
su ma barin ka za su yi in da suna da hakuri
wai haka kake da muni?
wa ya bata maka rai?
hankalin mugu tashi yake in ya ji almajirai
Ahhahhhhh
hahahaha
an ce I'm battling rice
na ce, foreign ko ta Hausa
na zo da niyyar Chinese sai na ji kana ta Hausa
daga wani hatsi nake
Ni ba a shuka ni
sanda ake bi ana tsince ka ni Ana tuƙa
Ba a asara ta, in zuwa cikin almajirai
kuma ina dare ya yi ina teburin attajirai
na fi ka lafiya
nan ma na fi ka ƙafiya
ka gwada zuwa a ɗumama maka ni da safiya
ana maganar asali kai ka wani turo da kai
in an gaji da ni me ya sa ake tuwo kai
my boy, rice, na fi ƙarfin yaro
face the truth
is not really hard to swallow
kai, tuwo
zan fa ci ubanka
har masara ma ba na zagin sa ya tanka
ji mun ɗan kauye, waye sa'anka?
I'm internationally known
kai wa ya san ka?
mu daina wa juna ƙarya fa, nima an san ni
tun da shinkafa ta yi tuwo, ai ko an san ni
an ce za'a buɗe boda
yaushe!??
ran da ka daina bin budurwa ta miyar taushe