YNS - Da so Samu Ne Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2020
Lyrics
YNS - Da so Samu Ne - DJ AB
...
Yauwa Guys Kunganene ! Eh Wato Abunda Kefaruwa Nahada Wani Beat Ne Kungane Daso Samune Muyi Amfani Dashi Yanzunnan Wow 2x Kungane ai! OK Kunna Beat Din Mana! OK All up Let me play this Beat! DASO - SAMUNE 2x Wow Daso Samune Eh! Ace Taiya Girki Eh! Mai Kunya Ba Kyuya Sannan Ace Ga Kyau Ga Kirki Eh! In paka samu! Eh! Zandinga Tayata Inbata Kudi Sannan Insiya mata Mota Irinta Yata Eh! Daso Samune Eh! Nasamu Yarinyar Governar Eh! Tace Ita Sam 2x Saini Gidana Kawei Zata Zauna Eh! In paka samu Hmm Nazama Yaron Governor Kwangila Harka Dadala Chaii! I Don Blow Sai Kuduba Ku Auna! Eh! Daso Samune Eh! In Auri Baby Yar Boko Amma Tsoro Na Shine Kadatazo Tamaidani Wani oko Eh! In paka samu! Yaranakam Zasuyi Kai But I don't sure so pocket dina kam zasuyi rai Eh! Daso Samune Eh! Insamu Maison Addini Gasallah Tsoron Allah Duk Duniya Tace Babu Kamanni Eh! In paka samu! Zansemata ..... Honda Gejinta .......... Tana Shawo Kwana When She .... .... Honda Eh! Daso Samune Eh! Insamu Wacce Tasan Wanka Wacce Tasan Eyane Dakaganta Zata Shige Ranka Eh! In paka Samu! Sai Nafi kowa felling Addabi Kowa Da Bragging 247 Inta smiling Eh! Daso Samune Eh! Ace Tanada Naira Kawai Ina Barci Tace Nazo Gasabon Mota Nan Anqera Eh! In paka Samu! Dole Inzama Chiller Zanyi Bowling Daita Inna Shigo Kano Dole Musauka A Chiller Ohh! Eh! Daso Samune Eh! Gashi Har Qugu Jikinta Na Mickey Fuskanta Kaman Halar very Eh! In paka samu Amaryan Kawei Tafito Da Tabaryan Kawei Zan Aureta Don ta haifan agwai Eh! Daso Samune Eh! Insamu Meson Chilling Yar Fara Boss Lady Mai Kyau Wadda Keson Felling Eh! In paka Samu Hehe 2x akwai Chilling RIP To My Money Don Kudina Fa Zanyi Killing Eh! Daso Samune Eh ! Ace Taiya Yanda Zata ............ Gayu Baruwanta Da Habu Ko Benga Eh! In paka Samu Zansemata Kayan Make Up Tasa Janbaki Tadau Wanka Tsaf 2x Be4ore I Wake Up Eh! Daso Samune Eh! Au! Ashe Nama Eh! WhatsApp Twitter IG Deezell Baba Share Munsha Damu Eh! To Sanda Kasamu Zankaita USA Haters Ba Bayani ..... Advice Sannan Mubiyata ... Eh! Daso Samune Eh! Ace Sosamune Eh! Bayana Naqaiqayi Inaneman Mai Sosa Minne Eh! IN PAKA SAMU! Eh ! IN PAKA SAMU Mene IN PAKA SAMU Eh Zan! Habawa!!!!! Eh x20