![Waazi](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/06/08/b738fd408b664fe18122539a21885975_464_464.jpg)
Waazi Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2023
Lyrics
Wa'azi wa'azi wa'azi in mun yiya wa'azi Allah kasa mu dauki darasi
Wa,azi wa,azi wa,azi wa'azi in mun jiya wa'azi za mun zam mutan na gari
Wa'azi wa'azi wa'azi in mun jiya wa'azi ba'a taba samun akasi
Wa'azi Tana da muhimmanci mun mata lakabin Ilimi
Ai in kullum mun saurari wa'azi za mun zam mutane na gari
Kai mallam saurara in maka nasiha in shapaka da arziri
Ahhh duk da naga kasha parar jallabiyya ka hito gidan biki whatup
Wa'azi Almasihu ta kawo karfafa Tana haska gari tabbas
Wa'azi ta kawo ceto
Wa'azi ta koya Mana mu rika yi wa iyayen mu biyyayya
Wa'azi ta koya Mana mu nuna wa matayen mu soyyayya
Wa'azi Bata Rev bace kawaii rayuwar ka ma Wa'azi ce
Wa'azi wa'azi wa'azi in mun yiya wa'azi Allah kasa mu dauki darasi
Wa,azi wa,azi wa,azi wa'azi in mun jiya wa'azi za mun zam mutan na gari
Wa'azi wa'azi wa'azi in mun jiya wa'azi ba'a taba samun akasi
Am really out here to preach
Am really out here to teach Am really out here to wish that
Every one of us is using everything and every little thing to preach
If can never digest the word of God we never move further an Inch
If never put our hope and all in Christ we always gonna have glich
The word of God is peace
The word of God is strength
It blesses without a pain
It showers blessings of rain
With Jesus is always gain
He died and he rose again
The devil can make you weak
Like seven days in a week
You can use your life to preach
Make it count
Wa'azi wa'azi wa'azi in mun yiya wa'azi Allah kasa mu dauki darasi
Wa,azi wa,azi wa,azi wa'azi in mun jiya wa'azi za mun zam mutan na gari
Wa'azi wa'azi wa'azi in mun jiya wa'azi ba'a taba samun akasi