Sako Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2023
Lyrics
Yesu ka taimake mu(uhmmm ka taimake mu)
Mai ginkai ka taimake mu(uhmmm ka taimake
Mu
Mai kauna ka taimake mu(uhmmm ka taimake mu)
Don mungan Alamomin karshen duniya ko Ina sun banyana
Don mungan Alamomin karshen duniya ko Ina sun banyana
Don mungan Alamomin karshen duniya ko Ina sun banyana
Yesu ka taimake mu
Alamomin karshen duniya sunata haskawa sun gundure mu
Kaunar silver da gold zinare azurfa ta adabe mu
Ba mua yin nazari da litafin Mai sarki da ta gargade mu
All we care about are food,money cloths cars and houses
But seek yee first the kingdom of heaven and everything shall become a bonus
We hearing romous of wars such as that of I
Ukraine and Russia
Nations rising against Nations
This are signs of the Endtimes
Herdmen,bandits kidnappers are now headlining our news
Men are becoming so heartless
What ever you do will be useless
If atlast you end up in hell
Is time for us to reminisce
Is time to put all our acts Ina check
You Digg?
Alokacin da duniyanga
Zata karkare
Babu Wanda yasan Rana ko Kuma sa'a
Shiyasa aketa nasihan Zama da shiri
Duk abinda ka aikata ka shuka iri
Kai abin Tana ban tsoro
Tana min Kama da horo
Allah Raba mu da borrow
If you don't make it to heaven is gonna be a stragedy you will hate
If you don't give Christ your life is gonna be a decision you'll regret
Vanity opon Vanity is all Vanity
My brethren seing yourself in Hell is a great calamity
Try and make it to Heaven and become the greatest celebrity