
Aikine Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2023
Lyrics
Aikine - Kossy
...
Kossyyy
Kaiya baba yane zokaga gayennan fa
Ya sakeyin posting fah
Wai me kenan
Kai gidzner mana kai baka gani ne
Dalla sharesu duk aikine
Ina kasamu shaddar jikinka naga kamar gidzner
Ina kasamu tangaran hula wadda kasa a dinner
Bayanka mota anyima hoto to shiga ciki mana
Im not challenging you nigga gidanku ni na tuna
Naji sunata fadin
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Duk aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Duk aikine
Yaufa uzairu yazamo uzzy
Ga kyauta idan kace wizzy
Yana a kwance but yana busy
Haba man kadau rayuwa easy
Wai babansa shine minister
Shiga gidansu sai mai register
Aiki gurinsa posting a insta
One million followers on tweeter
Gidanku nan ake tsara zance
Dangote ku kuke bashi rance
Ashe walancy ke baka kwance
Da alama fa kanka ya kwance
Kayi chilling da 2pac da tattoo
Bahubbali dakai akai part two
San gayu kanar dan platu
Ko kunya haba dan talatu
Shiga mota yake yima ganda
Mai gadinka ka bashi honda
Ba gidzner ba bakasa shadda
Haba dallah tsaya mana dauda
Dollar gareka ka girmi naira
Umarni kake bawa saira
Saika yadda mota a kera
Anya kuwa yau gidanku an dora
Jimana kai ashe aikine
Naji sunata fadin
Aikine
Mai karyar iphone
Ta aro ce
Mai karyar gidzner
Opay ce
Duk mun gane ashe
Aikine
Your background image
Aikine
Shopping and leave the change
Aikine
Many fans on your page
Aikine
You never take revenge
Aikine
Eh
Aikine
Eh
Duk aikine
Eh
Duk aikine
Eh
Duk aikine
Eh
Aikine
Eh
Aikine
Eh
Duk aikine
Kina a bauchi kince abuja
Gidanku ba a shan miya saija
Mota ga fara baka ga jah
Estate ke kadai haba murja
Ita a gidansu sun girmi shago
Itace auta batada shagoh
Gidansu ba a nama da rago
Sai dawiso nama da turkey
Miji sai mai alaka da doki
Mai rawani mai rike sanda
Bacin ranta just kace ganda
Ta manta me ake kira randa
Takalminta sai anyi order
One million take siyan hoda
She is the last born for her mother
Yar hutu she dont want bother
Duk sati take canza mota
Wai a dubai take kwalliyar ta
Ta manta delu ce tsohuwar ta
Ubanta nata fama da kota
Only thing that you knew is how to lie
You like the music bakisan aya
Irinki must go to hellfire
Gurinda babu abba ba yaya
Jimana kaii ashe
Aikine
Naji sunata fadin
Aikine
Mai karyar iphone
Ta aro ce
Mai karyar gidzner
Opay ce
Duk mun gane ashe
Aikine
Your background image
Aikine
Shopping and leave the change
Aikine
Many fans on your page
Aikine
You never take revenge
Aikine
Eh
Aikine
Eh
Duk aikine
Eh
Duk aikine
Eh
Duk aikine
Eh
Aikine
Eh
Aikine
Eh
Duk aikine
Naji sunata fadin
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Duk aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Aikine
Mance aikine
Duk aikine
Cash media record