Jigida (Waist Beads)
- Genre:Pop
- Year of Release:2022
Lyrics
Jigida (Waist Beads) - Speedorh
...
me jigida kin iya taku kin iya daura kallabi kin yadda kikeyin tafiya kinci ado kinsha janbaki kinsha kwaliyya kinsa atanfa kinda lalle adon gari yadda kikeyin tafiya dolene ki tayar da hankali
Speedroh
yadda kikeyin taku hakane kike rikitar da muten gari yadda kike tafiya da izzane yake kidimar da muten gari sabida kyawunki ne yasa kika dauken da hankali kyawu na surarki ne yasa kika juyar mun da hankali yadda kike irin tafiya itace yasa suka fado daga kan minbari yadda kikeyin tafiya dolene ki juyar da hankali
me jigida kin iya taku kin iya daura kallabi yadda kikeyin tafiya kinci ado kinsha janbaki kinsha kwaliyya kinsa atanfa kinsha lalle adon gari yadda kikeyin tafiya dolene ki juyar da hankali
zuciyata kece masoyiya ina cikin maraici da ki rausaya
kyawuna surarki ne yasa kika juyar mun da hankali kyawun kumatun kine yasa kika suka rikitar mun da hankali yadda kike irin tafiya itace yasa suka fado daga kan minbari yadda kikeyin tafiya dolene ki juyar da hankali me jigida kin iya taku kin iya daura kallabi yadda kikeyin tafiya kinci ado kinsha janbaki kinsha kwaliyya kinsa atanfa kinsha lalle adon gari x2
Similar Songs
More from Speedorh
Listen to Speedorh Jigida (Waist Beads) MP3 song. Jigida (Waist Beads) song from album Jigida (Waist Beads) is released in 2022. The duration of song is 00:02:07. The song is sung by Speedorh.
Related Tags: Jigida (Waist Beads), Jigida (Waist Beads) song, Jigida (Waist Beads) MP3 song, Jigida (Waist Beads) MP3, download Jigida (Waist Beads) song, Jigida (Waist Beads) song, Jigida (Waist Beads) Jigida (Waist Beads) song, Jigida (Waist Beads) song by Speedorh, Jigida (Waist Beads) song download, download Jigida (Waist Beads) MP3 song
Comments (3)
New Comments(3)
Tommy carr
134864733
my may speedorh
Khalipha Yahaya
oll the best my man[0x1f60b][0x1f60b]
Hi