KARKU RABAMU
- Genre:Soul
- Year of Release:2024
Lyrics
KARKU RABAMU - Ahmad Kainuwa
...
karshen mutum ba kainuwa ne karku rabamu naki mutuwar akanta narayu munyi alqawari kaman tantabaru zagi ko suka ni akan ta kusamin suka bani barin ta duk da naji wasu sunata zugata da bananni Banda kudin wata ganga ban San a nace wake ce Sana a ta anty uwale tace kakara ruke ta adduar mamanka zata Kara daga daga ka duk maganganunsu karsusare kafarka zasudunga bi sunata kushe nufinka zasuzama taki zaka girbe irinka Kai gabansu shiyasa suke maganar ka karku rabamu naki mutuwa akanta narayu munyi alqawari kaman tantabaru zagi ko suka ni akanta kusamin duka karku rabamu tana Sona NIDA ita zan rayu munyi alqawari kaman tantabaru ranar bikin mu xakusha manshanu zan kaiki Dubai zaki Bude idanu sanni da hanya anty nayimiki sannu zasurabani Dake ayy dole nadamu basuda hujja kanki sunata dabaru nidake taremuke gira da idanu anty uwale tace karda nadamu nadena kuka akan mace nagoge idanu karku rabamu naki mutuwa akanta narayu munyi alqawari kaman tantabaru zagi ko suka ni akan ta kusamin duka
Similar Songs
More from Ahmad Kainuwa
Listen to Ahmad Kainuwa KARKU RABAMU MP3 song. KARKU RABAMU song from album KARKU RABAMU is released in 2024. The duration of song is 00:02:32. The song is sung by Ahmad Kainuwa.
Related Tags: KARKU RABAMU, KARKU RABAMU song, KARKU RABAMU MP3 song, KARKU RABAMU MP3, download KARKU RABAMU song, KARKU RABAMU song, KARKU RABAMU KARKU RABAMU song, KARKU RABAMU song by Ahmad Kainuwa, KARKU RABAMU song download, download KARKU RABAMU MP3 song