
Dani Za'a Daura
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Dani zaa daura
Nasan kin fahimta sosai
Aure zamu kulla
Farin ciki zamuyi bawai
Sonki ni ya gallabe ni
Ki agaje ni ki tallafe ni
Kar ki bari a zaulaye ni
Ce kina sona don ki karfafe ni
Kada in shiga tsautsayi
So yana cire kaikayi
Na rasa ya zana yi
Tunda a zuciya yayi dabaibayi
see lyrics >>Similar Songs
More from Dj Saniyaya
Listen to Dj Saniyaya Dani Za'a Daura MP3 song. Dani Za'a Daura song from album Dani Za'a Daura is released in 2024. The duration of song is 00:03:04. The song is sung by Dj Saniyaya.
Related Tags: Dani Za'a Daura, Dani Za'a Daura song, Dani Za'a Daura MP3 song, Dani Za'a Daura MP3, download Dani Za'a Daura song, Dani Za'a Daura song, Dani Za'a Daura Dani Za'a Daura song, Dani Za'a Daura song by Dj Saniyaya, Dani Za'a Daura song download, download Dani Za'a Daura MP3 song