Bukatarki
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Har sai kin bar gani nine buqatarki
In dai kinban gari to inada amsarki
Riqe hannu naki dani yar fara da janbakiii
Duk wani duhun dare bai hanani ganeki
Edan na wayi gari tozali da fuskarki
Qarin farin ciki sai da naji muryarkii
Kwan-kwan kibude koofar shiga cikin ranki
Ki zauna tare dani najima ena sonki
Komai nisan garinso ni zanazo gunkiii
see lyrics >>
Similar Songs
More from Sjay
Listen to Sjay Bukatarki MP3 song. Bukatarki song from album Rarrafe is released in 2024. The duration of song is 00:02:58. The song is sung by Sjay.
Related Tags: Bukatarki, Bukatarki song, Bukatarki MP3 song, Bukatarki MP3, download Bukatarki song, Bukatarki song, Rarrafe Bukatarki song, Bukatarki song by Sjay, Bukatarki song download, download Bukatarki MP3 song