
Babbar Riga
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
(Babbar riga jappa hula)
Indai zallar al'adace jeku gurun Hausawa
Kyawun tarbiyya alkunya babu kamarmu arewa
Karin magana ga iya zance kai har tarin baiwa
Kome yashigo zamani zakuga dai bama kasawa
Afagen ilimii bama raina karatu boko islmaa, tuni dai tarihi munyi kafawa
Tarin al'umma kai malam sai kazo kayi ganewaa
Turban najeriya dagananne Sardauna tafawaɓalewa
(Babbar riga jampa hula) shigar alfarmace
Kusani al adatace
see lyrics >>Similar Songs
More from SaadHussaini KING
Listen to SaadHussaini KING Babbar Riga MP3 song. Babbar Riga song from album Babbar-Riga is released in 2024. The duration of song is 00:03:15. The song is sung by SaadHussaini KING.
Related Tags: Babbar Riga, Babbar Riga song, Babbar Riga MP3 song, Babbar Riga MP3, download Babbar Riga song, Babbar Riga song, Babbar-Riga Babbar Riga song, Babbar Riga song by SaadHussaini KING, Babbar Riga song download, download Babbar Riga MP3 song