ALLAH GA BAWANKA
- Genre:Blues
- Year of Release:2024
Lyrics
ALLAH GA BAWANKA - Bash A. Adam
...
Allahu ga bawanka Nan, kewa nake in baya Nan, kare shi Allah ko Ina yake kasa ya tuna Dani, kula da shi namijin gari, yafi min Maza miliyan Dari, da Kuna bana Jin bari, hakansa kuyi min uziri, kauna da sonki nake Zarah, toh Kinga dole na yunkura, babu ke wazan Ara, rashin ki zai shiga makara, dubun Maza basu kaini ba,
don Basu samu kamar ki ba, baki ka ganshi Yana zuba, sai in kina kusa dab Dani.......... ko iya soyayya ita ya mace kaga tana son rarrashi, da nuna kulawar Nan gaji kauna wacce ake yiwa alwashi, kamar ta Maza iya kalon so Mai sayan gaba ta jiki laushi, inka bar ni cikinsu Maza bansan kuma Wa zan dauko ba, bari bari wannan Batu baimin Dadi ba a kunne na, inna barki na bar baya da kura yaza nayi da magabatana, ke na gaskata, ke zan Kai gidan mu ki gaida iyaye na, tamkar jariri Haka zakiyo dawainiya gun renona...........
naki naki ni bazaa kaini ba, Ina ne Wai bazaa aje a kaiki ba, gidan wanin ka bazan je shi ba, nima bazan bari a rabamu ba, ka waiwayo kallaonka Bai isheni ba, ni har abada bazan dena sonki ba, da Kai naso zama bazan bar ka ba, ko kula ki ban yafe shi ba.......
Similar Songs
More from Bash A. Adam
Listen to Bash A. Adam ALLAH GA BAWANKA MP3 song. ALLAH GA BAWANKA song from album ALLAH GA BAWANKA is released in 2024. The duration of song is 00:03:16. The song is sung by Bash A. Adam.
Related Tags: ALLAH GA BAWANKA, ALLAH GA BAWANKA song, ALLAH GA BAWANKA MP3 song, ALLAH GA BAWANKA MP3, download ALLAH GA BAWANKA song, ALLAH GA BAWANKA song, ALLAH GA BAWANKA ALLAH GA BAWANKA song, ALLAH GA BAWANKA song by Bash A. Adam, ALLAH GA BAWANKA song download, download ALLAH GA BAWANKA MP3 song