
Daga Yarda
- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Daga Yarda - Hamisu Breaker
...
Daga yarda aminci ke samuwa,
Dama xaki bani damar yin ambato
Daga yarda aminci ke samuwa,
Dama xaka bani damar yin ambato
Indai xantukanki ne xanyi da sauri sauri,
kuma In tsaf-tace su karbe su a tsari tsari, I'm bigi xuciyar da ra'ayinta da kwari kwari,
ke ma kin sani Ina sanki da gaskiya, a Dama xaki bani Dan In dada juriya
Ni nafi so ka duniya xa nai ikirari,
burina ka bani so karkamin na gori, daga ni har kai soyayya ce mafari, shi mahadin rabo masoyi mai gaskiya, Indai xamu dauki hanya mikakkiya.
Kalmomin ki ne ke kara rikirkitani In ta farin cikin da bana mai ma'auni Wanda ya ke bidar so yaxo ya ga no fatana in sami yardarki gaba daya ba'a sauya so bare ai masa za miya
see lyrics >>Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Daga Yarda MP3 song. Daga Yarda song from album Daga Yarda is released in 2019. The duration of song is 00:03:10. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Daga Yarda, Daga Yarda song, Daga Yarda MP3 song, Daga Yarda MP3, download Daga Yarda song, Daga Yarda song, Daga Yarda Daga Yarda song, Daga Yarda song by Hamisu Breaker, Daga Yarda song download, download Daga Yarda MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
170440506
121732766
up up up bireaka
very nice