
Hanta Da Jini
- Genre:Afropop
- Year of Release:2018
This song is not currently available in your region.
Try the alternative versions below.
Alternative versions:
Lyrics
Hanta Da Jini - Umar M. Shareef
...
munzama hanta da jini soyayya ce tasaka,soyayyah kan gaskiah Abadan bata mutuwa..×2 .......hannu na riqe yammata kenayyi Haaari ,zan xauna Dake alqawari Ni nayi shiri inhar babuke gwara kukaini cikin kabari nai dogon nazari nagane hadinmu Dake shi zaifi dai dai ×2
munzama hanta da jini soyayya ce ta Saka soyayya Kan gaskiah Abadan bata mutuwa, Baki ke fadaaaa kunne Koh saidai yajiyaaaa ,Wanda yake Bida Sam baya saurin gajiyaaaa ,kunji injaddada nayau din ai shine najiyaaaa. (har gobe cikin tafiya Kaine /kece ba chanji agareni nidaiiii )×2
munzama hanta da jini soyayya ce ta Sakaaaa, soyayya Kan gaskiah Abadan bata mutuwaaa.
Banda kamar kini abaki da Zuciya kowa ya sani mun xamto Dayaaaaa ,in an Baki ni Sam Sam Baki Shan wuyaa zaki kula daniii nima zanmiki gaskiah, zomu kwatanta tunda Allah sarki shine yafi dai dai .
munzama hanta da jini soyayya ce ta Saka, soyayya Kan gaskiah Abadan bata mutuwa......................,...................................
kazama zakara da kai nai fariyaaa matakin nasara, ance gaskiah duk ka tattara su suka gyara ma tafiyaaaaa,waye zai Tara gabanka yanai Mai bangajjiyaaaaa Nina amsa kira nazo gunka masoyina a dai dai ..................
ke nafi qaunaa yammata kinsan hakaaaa
nima kainafi qaunaa a gayuuuu kasan hakaaaa
tabbas komai nau dauka bance miki ya haka
nimah komai nau dauka masoyina na barmaka
see lyrics >>Similar Songs
More from Umar M Shareef
Listen to Umar M Shareef Hanta Da Jini MP3 song. Hanta Da Jini song from album Best Of M Shareef Vol. 1 is released in 2018. The duration of song is 00:03:17. The song is sung by Umar M Shareef.
Related Tags: Hanta Da Jini, Hanta Da Jini song, Hanta Da Jini MP3 song, Hanta Da Jini MP3, download Hanta Da Jini song, Hanta Da Jini song, Best Of M Shareef Vol. 1 Hanta Da Jini song, Hanta Da Jini song by Umar M Shareef, Hanta Da Jini song download, download Hanta Da Jini MP3 song
Comments (5)
New Comments(5)
jami2233
Rabiu Salisu muhd
[0x1f641]
Hydariuxr9
Why vip
gmailc1j68
yayi maigida@32
nice song