
Matthew 03
- Genre:Others
- Year of Release:2015
Lyrics
Matthew 03 - Audio Bible
...
1. A wannan zamani ne Yahaya Maibaftisma ya zo, yana wa'azi a jejin Yahudiya,
2. yana cewa, “Ku tuba, domin Mulkin Sama ya kusato.”
3. Wannan shi ne wanda Annabi Ishaya ya yi maganarsa, ya ce,
“Muryar mai kira a jeji yana cewa,
‘Ku shirya wa Ubangiji tafarki,
Ku miƙe hanyoyinsa.’ ”
4 . Yahaya kuwa yana saye da tufa ta gashin raƙumi, yana kuma ɗaure da ɗamara ta fata, abincinsa kuwa fara ce da ruwan zuma.
5. Sai mutanen Urushalima, da na dukan Yahudiya, da na duk ƙasashen bakin Kogin Urdun, suka yi ta zuwa wurinsa,
6. yana yi musu baftisma a Kogin Urdun, suna bayyana zunubansu.
7. Amma da Yahaya ya ga Farisiyawa da Sadukiyawa da yawa, sun taho domin a yi musu baftisma, sai ya ce musu, “Ku macizai! Wa ya gargaɗe ku, ku guje wa fushin nan mai zuwa?
see lyrics >>Similar Songs
More from Audio Bible
Listen to Audio Bible Matthew 03 MP3 song. Matthew 03 song from album Hausa New Testament is released in 2015. The duration of song is 00:03:25. The song is sung by Audio Bible.
Related Tags: Matthew 03, Matthew 03 song, Matthew 03 MP3 song, Matthew 03 MP3, download Matthew 03 song, Matthew 03 song, Hausa New Testament Matthew 03 song, Matthew 03 song by Audio Bible, Matthew 03 song download, download Matthew 03 MP3 song